Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 521 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 146,184 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
521 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-166
Ogun-52
Rivers-47
Adamawa-37
Ebonyi-37
Akwa Ibom-25
Osun-21
Bayelsa-18
Kaduna-17
Oyo-16
FCT-15
Ekiti-14
Kano-12
Edo-12
Borno-9
Yobe-8
Ondo-6
Nasarawa-4
Bauchi-2
Kwara-3152,074 confirmed
128,619 discharged
1,839 deaths pic.twitter.com/2psOkgaKbx— NCDC (@NCDCgov) February 21, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 120,838 a kasar baki daya.