Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 571 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 153,187 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
571 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-170
Ogun-65
FCT-45
Kwara-34
Abia-32
Enugu-32
Kano-25
Oyo-22
Ondo-21
Rivers-19
Kaduna-19
Benue-18
Bayelsa-12
Kebbi-12
Nasarawa-11
Akwa Ibom-9
Delta-8
Ekiti-6
Niger-5
Bauchi-3
Imo-3153,187 confirmed
129,943 discharged
1,874 deaths pic.twitter.com/9Rfi3fdT2s— NCDC (@NCDCgov) February 23, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 129,943 a kasar baki daya.