fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Covid-19: An samu sabbin mutum 643 Da su ka kamu da cutar Coronavirus/covid-19 A Najeriya

Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 643 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 140,391 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

Baya ga haka an sallami mutum 11,525 a kasar baki daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.