Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 662 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 146,184 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
662 cases of #COVID19;
Lagos-167
FCT-116
Ogun-45
Kano-44
Akwa Ibom-35
Edo-34
Rivers-27
Kaduna-23
Osun-23
Kwara-22
Taraba-22
Oyo-20
Ondo-19
Plateau-14
Abia-11
Imo-11
Nasarawa-7
Niger-6
Bayelsa-5
Delta-5
Enugu-3
Ekiti-2
Jigawa-1150,908 confirmed
127,500 discharged
1,813 deaths pic.twitter.com/yiOhpPLrB2— NCDC (@NCDCgov) February 20, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 120,838 a kasar baki daya.