Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 864 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 127,024 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
864 new cases of #COVID19Nigeria;
FCT-129
Anambra-87
Rivers-82
Benue-80
Oyo-76
Plateau-61
Kaduna-54
Delta-51
Nasarawa-38
Kwara-36
Edo-32
Katsina-26
Kano-24
Taraba-18
Ogun-14
Sokoto-11
Gombe-10
Jigawa-7
Akwa Ibom-6
Cross River-6
Zamfara-5
Bauchi-5
Osun-4
Ekiti-2 pic.twitter.com/IkfwhZSiO2— NCDC (@NCDCgov) January 28, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 100,853 a kasar baki daya.