Hukumar dakile ya duwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 1,368 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.
A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 146,184 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.
877 new cases of #COVID19Nigeria;
Lagos-273
Kaduna-87
Rivers-58
Akwa Ibom-47
Ebonyi-47
Edo-46
Ogun-46
Abia-34
Imo-34
Kano-34
Oyo-26
Osun-22
Gombe-20
Ekiti-19
Cross River-15
FCT-15
Plateau-11
Enugu-9
Kebbi-8
Borno-7
Niger-6
Bayelsa-5
Nasarawa-4
Kwara-2
Katsina-1
Sokoto-1 pic.twitter.com/XD6pkT8F2H— NCDC (@NCDCgov) February 19, 2021
Baya ga haka an sallami mutum 120,838 a kasar baki daya.