Wednesday, June 3
Shadow

COVID-19: Bayan samun karin mutum 265 yanzu Najeriya ta sallami adadin mutum 2174

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sabbin mutum 265 masu dauke da cutar coronavirus a Najeriya.

 

Ga jaddawalin guraran da aka samu karin.

133-Lagos 34-Oyo 28-Edo 23-Ogun 22-FCT 6-Plateau 5-Kaduna 3-Borno 3-Niger 2-Kwara 2-Bauchi 2-Anambra 2-Enugu.

Ya zuwa yanzu an samu adadin mutum 7526 masu dauke da cutar yayin da mutum 221 aka rawaito sun mutum.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *