Saturday, March 28
Shadow

COVID-19: Kalli gaisuwar Ganduje da Tinubu

Tun bayan bullar cutar Covid-19 Ministoci yan majalisu Gwamnoni suka futo da wata sabuwar gaisuwa inda zaka ga an hada gefen hannu a maimakon a hada hannu da hannu.

 

 

 

Hakan ya biyo bayane a sakamakon cutar Covid-19 da ta addabi duniya wanda harzuwa yanzu ke kara bazuwa a sassa daban daban dake fadin duniya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwx

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *