fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

COVID-19: Ministan ma’aikata yayi kira da kamfanoni DSTV GOTV da su baiwa yan Najeriya damar kallan tashoshin su kyauta na tsawan wata daya

Ministan Ma’aikata da Ayyuka, Festus Keyamo, ya yi kira ga Multichoice Nigeria, masu kamfanin DSTV, GOTV da Startimes, da su baiwa yan Najetiya damar kallan ta shoshin su na tsawan wata daya kyauta, a matsayin gudun mawarsu a sakamakon ya nayi da ma’aikata ke ciki da yan Najeriya sabuda halin da duniya ke ciki na yaki da cutar Covid-19.

Yayi wannan kiran ne ta Shafinsa na sada zuminci na twitter @fkeyamo a ranar litinin, kafin dokar da shugaban kasa ya Sanya tafara aiki na hana shiga da fita a jihohin Abuja da Legas ,inda ministan ya bukaci da kamfanonin sadarwa MTN, Airtel, 9mobileng da Glo da su bada ta su gudunmawar na Free Airtime da Data kyauta ga yan Najeriya a wannan yana yi da ma’aikata za su zauana cikin kadaici.

Leave a Reply

Your email address will not be published.