fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Covid-19: Sabbin Mutum 838 sun harbu da cuta mai sarke Numfashi (Coronavirus)

Hukumar dakile ya duwar cututtuka a Najeriya ta fitar da sanarwar samun karin mutum 838 a suka harbu da cutar Coronavirus a Najeriya.

A sakon da hukumar ta fitar a daran jiya ya nuna cewa adadin mutum 84,414 ne a ka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar.

Baya ga haka an sallami mutum 71034 a kasar baki daya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.