A jiyane tauraron dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Duniya ta Ballon d’or karo na biyar, wannan ya kawoshi suka yikai daya da abokin hamayyarshi na Barcelona watau Messi, anga Cristianon ya dauki hoto a kofar shiga kayataccen jirgin samanshi na musamman.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Hoton kasa, Cristiano Ronaldo rike da kyautar karramawa ta Ballon d’or.