fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Cristiano Ronaldo ya nemi afuwa kan fasa wayar magoyi bayan Everton bayan Manchester United ta sha kashi

Cristiano Ronaldo ya hau Instagram yana neman afuwa bayan an dauki hotonsa yana fasa wayar wani masoyin Everton a fusace sakamakon rashin nasara da Manchester United ta yi.

Da yake ba da hakuri kan abin da ya aikata, Cristiano  ya rubuta a shafin Instagram: ” Ba abu ne mai sauƙi mu mallaki zuciyarmu a cikin mawuyacin lokaci irin wanda muke fuskanta ba. Duk da haka, koyaushe dole ne mu kasance masu mutuntawa, haƙuri da kuma kafa misali ga duk matasa waɗanda ke son wasan kwallo kafa. Ina so in nemi afuwar bacin raina kuma, idan zai yiwu, ina so in gayyaci wannan mai goyon bayan ya kalli wasa a Old Trafford a matsayin hanyar ba da hakuri.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *