fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Cristiano Ronaldo ya yanke shawara akan komawa kungiyar Larabawa data yi mai tayin kwantira na yuro miliyan 275

Tauraton dan wasan Manchester United, Cristiano Ronaldo yayi burus da tayin kwantiraki mai tsoka daya samu daga kungiyar larabawa.

Kungiyar larabawan ta yiwa dan wasan kwantirakin shekaru biyu ne wanda zata biya shi yuro miliyan 275.

Amma manema labarai na ESPN sun bayyana cewa dan wasan yayi burus da wannan kwantirakin mai tsoka daya samu daga kungiyar larabawan.

Ronaldo ya bukaci Manchester ta sayar da shi a wannan kakar amma taki amincewa tace shi bana sayarwa bane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Bideyo: Ronaldo baiji dadin ajiye shi a benci ba da Yen Hag yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published.