Tauraron dan wasan Manchester United, Cristiano Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kungiyar na shekarar 2021/22.
Kwallaye 24 ne Cristiano Ronaldo ya ciwa kungiyarsa a wasanni 39 da ya bugawa kungiyar.

Ronaldo dan shekaru 37 yayi gwaninta sosai fiye da wasu abokan aikinsa matasa.