fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Cristiano Ronaldo yaci kwallaye uku a wasa karo na 57 a rayuwarsa, bayan daya taimakawa Juventus ta lallasa Cagliari daci 3-1

Cristiano Ronaldo yayi nasarar cin kwallaye uku yayin da Juventus ta murmure bayan an cire ta daga gasar zakarun nahiyar turai makon da gabata, inda ta lallasa Cagliari daci 3-1 a gasar Serie A.
Tauraron dan wasan ya fara cin kwallon farko ne da kai sannan kuma yaci bugun daga kai dai mai tsaron raga da kafar hagu kafin daga bisani yaci kwallo ta uku da kafar dama, inda yayi murna sosai tare da nuna kunensa inda ya mayar da martani ga masu sukar sa.
Kungiyar Juventus da Cristiano Ronaldo suna cikin tsanani domin kallo ya koma kansu bayan Porto ta cire su a gasar zakarun nahiyar turai ranar talata.
Amma Ronaldo ya wanke kansa da kungiyar tasa inda yaci kwallaye uku cikin mintina 32 kacal, yayin da yanzu makin Juventus ya kai 55 kuma ta kasance ta uku sannan Inter Milan ta wuce ta da maki 10 a teburin Serie A amma suna da kwantan wasa guda.

Cristiano Ronaldo scores the 57th hat-trick of his career as he fires Juventus to a 3-1 over Cagliari

Cristiano Ronaldo scored a perfect hat-trick inside 32 minutes as Juventus bounced back from their midweek Champions League exit by beating Cagliari 3-1 away in Serie A on Sunday.

Karanta wannan  Manchester United ta ragewa Ronaldo albashi bayan yace zai sauya sheka a wannan kakar

 

The 36-year-old striker found the net with a header, a right-footed penalty and a left-foot shot and celebrated by pointing to his ear in an apparent response to recent criticism.

 

The Italian champions and their Portuguese talisman were under pressure to perform after suffering a Champions League last-16 elimination against Porto on Tuesday.

 

They enjoyed a comfortable win despite Giovanni Simeone’s second-half strike for the hosts and are now third with 55 points, 10 behind leaders Inter Milan with a game in hand.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.