fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Cutar coronavirus a Najeriya ta cimma 20,000 bayan samun karin mutum 436

Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar Kara samun sabbin wadanda suka kamu da cutar har mutum 436, Wanda adadin ya zarta dubu 20.

Hutudole ta rawaito daga shafin hukumar wanda ta wallafa sanarwar karin a ranar lahadin data gabata.

 

Haka zalika cibiyar ta lasafta jahohin da aka samu karin da ya hada da:

Lagos-169 Oyo-52 Plateau-31 Imo-29 Kaduna-28 Ogun-23 FCT-18 Enugu-18 Bauchi-17 Bayelsa-14 Rivers-8 Osun-6 Kano-6 Edo-5 Benue-5 Adamawa-3 Borno-2 Abia-1 Ekiti-1.

 

Cibiyar ta kuma bayyana adadin mutum 6,879 da aka sallama bayan samun mutuwar mutum 518.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *