Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta fitar da sanarwar samun karin mutum 22 da suka harbu da cuta mai sarke numfashi wato Coronavirus yayin da hukumar ta kara sanar da sallamar karin mutum 48 da suka warke daga cutar, sai dai a rahoton da Ma’aikatar ta fitar ta bayyana mutuwar mutum 1 wanda Allah yayi masa rasuwa.
#COVID19KN Update as at 11:59pm 17th February 2021. @KanostateNg has today confirmed 22 new cases from 250 results received from the laboratories with 48 discharges and 1 death. #staysafemaskup @NCDCgov@Fmohnigeria@KanoSPHCMB@SAHealth_Kano pic.twitter.com/y1WfOkkBxC
— Kano State Ministry of Health (@KNSMOH) February 18, 2021
Kano