fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Cutar Korona ta kara halaka mutum 2 a jihar Kano

Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta sake fitar da sanarwar mutuwar mutum 2 da cutar Korona ta halaka a jihar, bayan samun karuwar mutum 12 da suka harbu da cutar a jiya.

Sai dai a rahoton da hukumar ta fitar ya nuna cewa ba’a sallami ko mutum 1 ba a rahoton da aka fitar a ranar Lahadi.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *