fbpx
Friday, December 2
Shadow

Cutar zazzabin Lassa ta kashe likita da wani mutun a jihar Kaduna

Cutar zazzabin Lassa ta kashe wani likiti mai suna Dr Abubakar Saleh Moriki da kuma wani mutun Abubakar Hamza a asibitin shika dake garin Zaria.

An fara kwantar fa Moriki a karamin asibitin shikar dake cikin garin zaria a anguwar tudun wada ne, kafin daga bisani aka mayar da shi babban asibitin.

Kuma ya mutu ne a ranar litinin. Likitan ya kamu da cutar ne bayan yab duba wata mata me cutar a asibitin dayake aiki, yayin da shima wani ma’aikacin asibitin Abubakar Hamza ya rasa ransa bayan matar ta shafa mai cutar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *