Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Matar Sani Musa Danja, Mansurah Isah ta saka wani gajeren hoton bidiyo a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda aka ganta tana rawa, bayan saka hoton bidiyonne, wasu sun yaba, wasu kuwa kira sukayi a gareta da cewa hakan bai daceba a matsayinta na matar aure.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Domin ita mace al’aurace.
Gadai ra’ayoyin wasu akan wannan hoton bidiyo data saka:
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});