fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Buhari bai ci zabeba a shekarar 2015 da tuni Najeriya ta tarwatse>>Adesina

Kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana cewa da shugaban kasa, Muhammadu Buhari bai ci zabe a shekarar 2015 ba da tuni Najeriya ta tarwatse.

 

Ya bayyana hakane a wata ganawa da yayi da manema labarai a ofishinsa dake fadar shugaban kasa.

 

Ya kuma ce, Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya rufawa kansa Asiri da bai kawo matsala wajan mika mulki ba, gashi yanzu sunansa ya kara daukaka.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta shigar da karan Tinubu a kotu cewa ta hana shi tsayawa takarar shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.