fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

DA DUMI-DUMI: A karshe Osinbajo ya bayyana zai tsaya takarar shugaban kasa

Ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa ta shafinsa na Twitter a safiyar ranar Litinin, sa’o’i bayan ganawarsa da gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress.

Ya ce; “A yau, cikin tawali’u na bayyana aniyata ta tsayawa takarar shugaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a hukumance,”.

Cikakkun bayanai na nan tafe…

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ahmad Lawal da hafsoshin tsaro sun tashe tsaye don kare tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.