fbpx
Monday, August 8
Shadow

Da Dumi-Dumi: An samu karin Mutane 20 da Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

Rahotanni daga hukumar kula da cututtuka ta Najeriya,  NCDC sun bayyana cewa an samu karin mutane 20 da cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Guda 11 daga ciki sun fitone daga jihar Legas sai kuma guda 3 Abuja da guda 3 a Edo sai 2 a Osun sai 1 a Ondo.

 

Yawan wanda ke dauke da cutar sun kai 210 a Najeriya.

 

 

An kuma sallami muta e 25 da suka warke.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.