Dan takarar shugaban kasar a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku bai bayyana sunayen makarantun daya kammala ba a fom dinsa daya baiwa hukumar zabe ta INEC, rahotanni.
Inda a fom din aka ga cewa babu sunan firimari, sakandiri da kuma jami’ar daya samu shaidar kammala karantunsa.
Kawai dai ya nuna alamar cewa ya kammala makaranta kuma ya saka shekaru amma babu sunayen su.