fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Dumi Dumi: Atiku Abubakar da sauran jiga jigan PDP sun mamaye jihar Osun don yiwa Adeleke yakin neman zabe

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da shugaban jam’iyyar Iyorchia Ayu da sauran manyan gwamnonin PDP zasu mamaye jihar osun gobe don taya Adeleke yakin neman zabe.

Sabata Ademola Adeleke ne dan takarar gwamnan jihar Osun na jam’iyyar PDP wanda za a gudanar da zaben a ranar asabar mai zuwa.

Izuwa yanzu wasu daga cikin manyan gwamnonin PDP kamar su Aminu Waziri Tambuwal dama Bukola Saraki duk sun sauka a jihar suna jira goben tayi su fara yakun neman zaben.

Karanta wannan  Dan uwan Buhari daya yi barazanar rusa APC ya fice daga jam'iyyar

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.