fbpx
Monday, May 23
Shadow

Da Dumi Dumi: “Ban tsaya takarar shugaban kasa ba”>>Gwamnan CBN

A ranar juma’a ne wasu kungiyoyi suka siyawa gwamnan babban bankin Najeriya na CBN, Godwin Emefiele fom din neman shugabancin Najeriya na APC naira miliya 100.

Wanda hakan ya jawo cecekuce a ranar asabar, kuma wasu daga cikin dattijan Najeriya suka bukaci ya bar ofishinsa na gwamnan bankin idan har yana son tsawa takarar.

Amma a karshe dai ya fito ya karyata hakan, inda yace shi bai tsaya takarar neman kujerar shugaban kasa ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: La Liga ta kai karan PSG wurin hukumar wasan kwallon kafa ta UEFA bayan Mbappe ya fasa komawa Madrid

Leave a Reply

Your email address will not be published.