fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Da Dumi Dumi: Bayern Munich ta kammala sayen Sadio Mane daga Liverpool

Burin kungiyar Bayer Bayern Munich na sayen tauraron dan wasan gaba na kungiyar liverpool, Sadio Mane ya cika,

Yayin da darektan kungiyar Hasan ya bayyana cewa tabbasa Mane zai buga wasa a kungiyar kaka mai zuwa.

Hakan ya biyo baya ne bayan darekan kungiyar ya ziyarci kasar Ingila yau domin kammala yarjejeniya da kungiyar, kuma sun kammala yayin da yanz rattaba hannu a takaddu ya rage.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Oshiomole yace dole Atiku ya fadi kuma Tinubu yayi nasara a zaben shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.