Zakaran gwajin Manchester United, Cristiano Ronaldo ya samu babbar damar da zai iya barin Manchester United kamar yadda ya bukata.
Inda yanzu kungiyar Saudi Arabia tayin masa kwantirakin da zata riga biyan shi yuro miliyan biyu a kowane mako wanda hakan zai sa albashinsa ya kasance yuro miliyan 211.
Bugu da kari kungiyar zata ba wakilin nashi yuro miliyan 17 na kamasho sannan kuma zata saye shi a farashin yuro miliyan 25.