fbpx
Friday, October 23
Shadow

Da Dumi-Dumi Daga Zaben Edo: Dan takarar APC, Ize-iyamu ya lashe zabe a mazabarsa

Dan takarar jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Edo, Fasto Ize-iyamu ya lashe zaben mazabarsa ta Unit 26, ward 5 a yankin Iguododo dake karamar hukumar Orhionwon.

 

Ya samu kuri’a 292 yayin da abokin takararsa na PDP, Godwin Obaseki ya samu kuri’a 21.

Ya bayyana cewa indai kamar yanda aka yi zabe a mazabarsa haka aka yi a sauran mazabun jihar to baida haufi shine zai lashe zaben.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *