fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Dumi Dumi: Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da masu tuka A Daidaita Sahu

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da masu tuka Adaidaita Sahu daga karfe goman dare.

Inda tace zasu riga yin aikin nasu ne daga shida na safe zuwa goman dare kamar yadda kwamishinan sadarwa na jihar, Muhammad Garba ya bayyana.

Kuma yace gwamnatin jihar tayi hakan ne don samun saukin matsalar tsaro a jihar.

Sannan kuma a karshe yace masu keken suyi kokari subi wannan dokar domin idan ba haka ba zasu fuskanci hukunci mai tsanani.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe insfetoci biyu tare da wani dan Indiya a wani kamfani dake jihar Imo

Leave a Reply

Your email address will not be published.