fbpx
Monday, May 23
Shadow

Da Dumi Dumi: Gwamnatin Jihar Legas ta kulle makarantun Chrisland na jihar bayan daliban makarantar sun aikata lalata a Dubai hadda yarinyar yar shekara 10

Gwamantin jihar Legas ta kulle gabadaya makarantun Chrisland dake jihar, biyo bayan lalata da daliban makarantar lalata sukayi hadda yarinya yar shekara 10 a Dubai.

Daliban makarantar sunje Dubai ne domin ziyartar wasannin makarantu na shekara a kasar Labarawa daga ranar 10 zuwa 13 ga watan maris na shekarar 2022.

An kulle makarantar ne dake Victoria Garden yayin da kuma abin ka iya shafar dayan reshen makarantar dake Opehi a Ikeja.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ku fadawa Safara'u idan ta amince zan aure ta - Wani matashi

Leave a Reply

Your email address will not be published.