fbpx
Monday, June 27
Shadow

Da Dumi Dumi: Hukumar ‘yan sanda ta ceto wasu matasan mata guda 35 da ake lalata dasu a jihar Anambra

Rundunar ‘yan sanda a jihar Anambra sunyi nasarar ceto mata matasa guda 35 a wani otal din da ake lalata dasu ranar laraba.

Matan su kasance ne tamkar karuwai domin ana yin lalata dasu ana biyan magajiyarsu kudin a otal din Gally Gally dake garin Nkpor.

Kuma hukumar ‘yan sandan ta kama wasu daga cikin ma’aikatan otal din hadda mataimakin majansu.

Yayin da kuma a cikin matan guda biyar na dauki da cikin shege.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Arsenal na shirin sayen Gabriel Jesus nan da mako guda

Leave a Reply

Your email address will not be published.