fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Da Dumi Dumi: Jam’iyyar PDP ta sakawa fom dinta na neman shugabanci farashin naira miliyan 40

Biyo bayan taron da PDP ta gudanar ran talata a gidan sakateriyarta dake jihar Abuja, jam’iyyar ta sakawa fom dinta na nemantakarar shugabanci farashin miliyan 40.

Inda kuma ta sakawa fom din gwamnoni farashin naira miliyan 21 sai kuma na sanatoci ta kasa mai farashin naira miliyan 3.5.

Sannan ta sakawa fon din yan majalisar wakilai farashin naira dubu dari shida ga masu bukata

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Yanda 'yan dabar siyasa suka kaiwa 'yan majalisa hari a jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published.