Daga Sunusi Shehu Bako
Jarumin wasan kwaikwayo James Ikechukwu Esomugha wanda akafi sani Jime Iyke ya amshi Muslunci ta hannun Babban aminin sa Yusuf Njoku Limamin Babban Masallacin jihar Imo.
wani irin fata zakuyi masa?

Daga Jaridar Afijir Hausa.