Kamfanonin sufurin jiragen sama sun fasa dakatar da aiki bayan sun ayyana cewa zasu daina gudanar da aiki a fadin kasa bakidaya.
Kungiyar kamfanonin ta bayyana cewa zata daina gudanar da ayyuka ne ranar litinin tara ga watan mayu.
Amma yanzu shugaban kungiyar ‘yan sufurin Abdulmunaf Yunusa Sarina ya bayyana cewa sun fasa dakatar da aikin.