Kungiyar malaman kwalejin kimiyya da fasa ta Polytechic watau ASUP sun zasu fara yajin aiki daga ranar litinin 16 ga watan mayu.
Hakan ya biyi baya ne bayan sun gudanar da babban taro a babban birnin tarayya,
wanda aka karshen taron suka kaddamar da yajin aikin.