fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Da Dumi Dumi: Kwamitin da PDP ta hada don zabarwa Atiku abokin takara ta zabi gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike

Kwamitin da PDP ta kafa don zabar abokin takarar Atiku sun zabi gwmnan jihar Rivers, Nyesom Wike a taron da suka gudanar ranar talata.

Kwamitin ta hada da tsaffin gwamonin Jam’iyyar da kuma masu mulki tare da amintattun jam’iyyar da masu hannu da tsaki.

Yayin da a yau ranar laraba suka zabi gwamnan jihar Jihar Rivers Nyesom Wike a matsayin mataimakin abokij takarar Atiku na zaben shekarar 2023.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Shima abokin takarar Tinubu, Masari ya bayyana cewa ya batar da takkadun shaidar kammala makarantarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.