fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattijai ta amincewa shugaba Buhari karbar bashin Biliya 850

Majalisar Dattijai a zaman da ta yi na yau,Talata ta Amincewa shugaban kasa,Muhammadu Buhari daya karbi bashin Naira Biliyan 850 wanda za’a yi amfani dashi dan yin manyan ayyuka a kasasfin kudin 2020.

 

Majalisar ta amincewa shugaba Buhari da bukatar bashin cikin gaggawa inda ta bukaci kwamitinka dake kula da harkar kudi da bashin cikin gida yayi aiki tare da ministar kudi wajan ganin an yi aiki yanda ya kamata.

 

Shugaba Buharine ya aikewa majalisar da bukatar karbar bashin daga kasuwar hannayen jari ta cikin gida.

Leave a Reply

Your email address will not be published.