fbpx
Friday, August 12
Shadow

Da Dumi Dumi: Manyan kauyoyi uku sun maka hukumar zabe ta INEC a kotun tarayya sun bukaci a umurceta data hana Tinubu, Atiku da Obi tsayawa takarar shugaban kasa

Manyan laiyoyi guda uku sun maka hukumar zabe ta INEC a babbar kotun tarayya ta Abuja, inda suka ce a hana INEC amincewa da ‘yan takarar da suka saba doka.

Lauyoyin sun bukaci kotun ta umurci hukumar zaben da tayi watsi da dan takarar APC, Bola Tinubu dana PDP, Atiku Abubakar da Peter Obi na Labour Party.

Inda suka ce ‘yan takarar sun saba dokar kundin tsarin mulkin Najeriya a zaben fidda gwani na jam’iyyinsu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Leave a Reply

Your email address will not be published.