fbpx
Monday, May 23
Shadow

DA DUMI DUMI: Mummunar Tashin Wuta Ta Tone Kabarin Fasto TB Joshua

Daga Barrista Nuraddeen Isma’eel

“Wasu majiyoyi sun shaida cewa, ba’ayi zato ba bare tsammani an wayi gari yadda aka ga Wuta ta tone kabarin babban malamin addinin kirista, Wanda ya Samar da babban cocin “All Nation” dake Agodo ikotun babbar birnin jihar legas wato Joshua, sakamakon afkuwar tashin wutar nan ya farone daga wani wurin inda wutar yazo dai-dai kabarin TB Jochua ya lalata kabarin.”

“Manema Labarai sun bibiya lamarin, gamsasshen majiyar ya labartowa manema labaran hakan, wutar ta fara ci ne wurin misalin karfe shida na safe 6:pm a ranar labara, kamar yadda makwaftar unguwar Agodo dake kusa da wurin da aka bizne babban fasto din suka bada tabbacin faruwar al’amarin.”

“Shugaban agajin gaggawa na kungiyar kula da kashe wutar gobara, Ibrahim Farinloye, Wanda ya tabbatar da faruwar wannan lamarin na tashin wannan wutan kusa da kabarin TB Joshua din.

“Ibrahim Farinloye yace: wutar dai ba’asan Wanda ya kumnataba ganin yadda wutar ke ciki, kama har sai dai da hukumar agajin gaggawa na kashe gobara suka kai dauki zuwa wanan wurin.”

Karanta wannan  Farfesa Soyinka yace a sauke Sheikh Maqari daga limanci sannan a hukuntashi saboda goyon bayan kashe Deborah

Sakamakon afkuwar wannan wutan, yasa aka ga kabarin TB Joshua din wani ba’adi na wurin ya bude, hakan yasa aka tono shi babban fasto din a domin canza mashi wani kabarin.

Idan ba’a mantaba wannan babban malamin addinin kiristan ya mutu a watanni baya ko zuwa shekara guda, mutuwar babban malamin addinin kiristan ya matukar girgiza zukatan mabiyan addinin kiristan masu ban gaskiya.”

Sakamakon fito da gawar TB Jochua sarari, al’amari ya nuna cewa! Gangar jikin shi batayi komai ba, duba ga yadda kafin a saka shi a cikin kabarin saida aka shafa mashi wani hoda mai tsadar gaske, Wanda sai mai tarin dukiya a tafiyar addinin kiristan ke iya sayen wanan babban hodan, ana shafawa mamaci hodan ne Dan gujewar kada gawar yayi Ruba karkashin turbaya.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.