A jiya ranar alhamis kotun tarayya dake babban birnin tarayya Abuja ta korar mata dan takarar gwamna na jihar Delta ta hana shi tsayawa takara.
Kotun tarayyar ta hana Chief Sheriff Oborevwori tsayawa takarar ne saboda akwai ‘yan kalubale a takaddunsa.
Amma jam’iyyar ta PDP tace taji hukuncin da kotu ta yankewa dan takararta na hashi tsayawa da akayi amma zata daukaka kara.