fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Dumi Dumi Peter Obi ya bayyana abokin takararsa

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi ya bayyana Datti Baba Ahmad a matsayin abokin takararsa.

Datti Baba Ahmad ya kasance tsohon dan majalisaa a jihar Kaduna kuma tashi ne dan shekara 46.

Obi ya bayyana shi a matsayin abokin takararsa ne bayan Doyin Okupe ya janye ra’ayinsa a matsayin abokin takarar nasa jiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC batada dan takarar sabata a arewacin jihar Yobe da yammacin Akwa Ibom - INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published.