fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Ji alkauran da Peter Obi yayiwa yan Najeriya idan suka zabe shi a shekarar 2023

Tsohon gwamnan jihar Anambra. Peter Obi ya bayyana ra’ayinsa na neman takarar shugaban kasa a shekarar 2023.

Peter Obi, wanda ya kasance mai neman takarar mataimakin shugaban kasa a shekarar 2019 karkashin jam’iyyar APC ya bayyana cewa zai kawo cigaba idan har aka zabe shi.

Inda ya kara da cewa zai hada kan Najeriya wuri daya kuma zai samar da ayyuka tare da inganta ilimin kasar bakidaya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa: A karshe an saki Gwamna Dariye da Nyame bayan afuwar da shugaba Buhari ya musu

Leave a Reply

Your email address will not be published.