fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Dumi Dumi: Rundunar sojin Najeriya ta fara neman shugaban ‘yan sandan Kaduna da ‘yan bindiga sukayi garkuwa dashi

Rundunar sojin Najeriya ta fara yawon neman shugaban hukumar ‘yan sanda da aka yi garkuwa da shi na jihar Kaduna yau ranar litinin.

A daren yau din rundunar sojin ta bayyana hakan, kuma sun ce zasu cigaba da nemansa don su tabbatar da cewa sun kubutar dashi.

Gyadi Gyadi ya kasance shugaban ‘yan sanda na Pambegua a karamar hukumar Kubau, kuma sunyu garkuwa dashi ne a Birnin Gwari.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta daga aiki bayan daya lallasa wani mutun da adda

Leave a Reply

Your email address will not be published.