fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Dumi Dumi: Shugaba Muhammadu Buhari zai gana da Hafsoshin Tsaro ranar Talata

Shugaban kasar Najeriya Majo Janar Muhammad Buhari zai gana da hafsoshin tsaro ranar talata akan matsalar rashin tsaron da kasar ke fama dashi.

Gwamnan jihar Jigawa, Abubakar Badaru ne ya bayyana hakan yayin da yake ganawa da manema labarai bayan sun gudanar da taro tare da yan majalisar wakilai a Abuja.

Inda gwamnan ya bayyana cewa Buhari zai gudanar da taron ne domin su tattauna akan yadda za’a shawo kan matsalar tsaro.

Amma jam’iyyar adawa ta PDP ta bayyana cewa APC ta gaza magance matsalar tsaro, saboda haka ne suke kira ga yan Najeriya dasu fito su zabe su a shekarar 2023 domin su ceto rayukan al’umma.

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya sake nada Bashir Ahmad a matsayin mai bashi shawara na kafafen sadarwa

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.