A yau ranar talata babbar kotun birnin tarayya ta cigaba da sauraron karan shugaban haramtacciyar kungiyar Biafra, Nnamdi Kanu.
Amma sai dai kotu tayu watsi da karan neman belin nasa saboda an taba bayar da belinsa a baya.
Bayan an kammala shari’ar Nnamdi Kanu ya gana da manema labarai inda ya bayyana cewa suna yin fada ne don nemawa kansu ‘yanci ba don kashe kashe ba.
Kuma yace dalilin dayasa aka kama shi kenan sannan yanaso a cigaba da zaman kafiya a Biafra.
Ga bideyonsa:
<iframe title=”vimeo-player” src=”https://player.vimeo.com/video/724937801?h=2f2da7d911″ width=”640″ height=”1137″ frameborder=”0″ allowfullscreen></iframe>