fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Dumi Dumi: Sojoji sun kashe manya manyan kwamandojin Boko Haram d ISWAP a jihar Borno

Rundunar sojin Najeriya na sahara sunyi nasarar kaahe ‘yan ta’addan Boko Haram da ISWAP hadda manya manyan kwamandojinsu a jihar Borno.

A ranar alhamis bakwai ga wafan Yuli ne suka yi nasarar kashe ‘yan ta’ddan a sabon harin da suka kai masu kamar yadda suka bayyana a shafukansu n sada zumunta.

Kuma sun kai masu harin ne yankin babbar hanyar Dikwa Gamboro, yayin suka kara da cewa sun dakko manya manyan makamai ‘yan ta’addan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.