Todd Boehly da sauran abokan hudarsa su kammala sayen kungiyar Chelsea ta gasar Firimiya Lig a hannun Abrahamovic.
Abrahamovic da Boehly da kungiyar gabadaya sun tabbatar da hakan a kafafen sada zumuta.
Inda Boehly ya bayyana cewa zasu faranta ran masoyansu kuma zasu cigaba da alfahari da kungiyarsu domin zasu kawo cigaba sosai.