fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Dumi Dumi: Tottenham ta sayo Richarlison daga kungiyar Everton

Kungiyar gasar Firimiya Lig ta Tottenham ta sayo tauraron dan wasan gaba na Everton watau Richarlison.

Gwanin kasuwar kwallon kafa, Fabrizio Rmano ne ya bayyana hakan, inda yace ta sayo shi ne a farashin yuro miliya  60.

Kuma yanzu kungiyar hankalinta ya karkata ne wurin sayen dan wasan baya na Barcelona, Clement Lenglet.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.