fbpx
Monday, June 27
Shadow

Da Dumi Dumi: ‘Yan bindiga sun kai hari coci biyu a jihar Kaduna, sun kashe mutane sunyi garkuwa da wasu

Makonni biyu bayan da ‘yan bindiga suka kai mummunan hari cocin Katolika a jihar Ondo, hallau sun sake kaiwa coci guda biyu hari a jihar Kaduna.

Wuraren ibadar da ‘yan bindigar suka kaiwa harin gabadaya a karamar hukumar Kajuru suke, cocin Katolita da kuma Baptist.

Inda suka kashe mutane uku suka jiwa biyu rauni yayin da kuma wasu suka bata amma kyautata zaton garkuwa sukayi dasu.

Kwamishinan tsaro na jihar Kaduna Samuel Arwan ya tabbatar da wannan labarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa:Gwamnatin jihar Zamfara tace kowa ya kowa ya sayi bindiga ya rika kare kansa don ta gaji da matsalar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.